iqna

IQNA

kasashen ketare
Tehran (IQNA) masu ziyara miliyan 5 suka halarci taron juyayin Ashura a birnin Karbala na kasar Iraki wanda ya gudana a jiya.
Lambar Labari: 3486222    Ranar Watsawa : 2021/08/20

Zarif ya ce Iran za ta ci gaba da taimakawa domin ganin an samu sulhu da fahimtar juna a tsakanin dukkanin bangarorin al'ummar Afghanistan.
Lambar Labari: 3486085    Ranar Watsawa : 2021/07/08

Tehran (IQNA) Saudiyya ta sanar da cewa, a shekarar bana maniyyata daga kasashen ketare za su samu damar sauke farali
Lambar Labari: 3485900    Ranar Watsawa : 2021/05/10

Tehran (IQNA) Majalisar dinkin duniya ta bukaci a kawo karshen yakin kasar kasar Yemen a cikin shekara mai kamawa ta 2021.
Lambar Labari: 3485503    Ranar Watsawa : 2020/12/28

Bangaren kasa da kasa, An Fara gudanar da zaben shugaban kasar Masar a kasashen ketare , kafin fara gudanar da zaben a cikin kasa.
Lambar Labari: 3482482    Ranar Watsawa : 2018/03/17

Makarantar Nasiriyya Ta Rarraba:
Bangaren kasa da kasa, makarantar Nasiriyyah a birnin Isfahan na kasar Iran ta rarraba wasu bayanai kan juyin juya halin musluni na Iran a ranar 22 Bahman a dandalin Imam Khomeni (RA).
Lambar Labari: 3482386    Ranar Watsawa : 2018/02/11

Bangaren kasa da kasa, mutane 158 ne dukkaninsu ‘yan kasashen ketare suka karbi addinin musulncia kasar Oman.
Lambar Labari: 3481676    Ranar Watsawa : 2017/07/06